Trending Now
Labarin aikin hajji
Mashahuri Buga
Cibiyar Horas da Aikin Hajji da NITDA sun haɗa gwiwa don kawo fasahar zamani...
A kokarin daƙile matsaloli wajen gudanar da shirye-shiryen aikin Hajji a Nijeriya, Cibiyar Horas da Aikin Hajji ta Najeriya (HIN) wata cibiya da...
Burning Of The Qur’an In Sweden, Qur’an’s Miracles And How It Led Maurice Bucaille...
By Imam Murtadha Gusau
Friday, January 27, 2023
In the name of Allah, the Most Gracious the Most Merciful
All praise is due to Allah, the Lord...
Hajjin 2023: Jordan ta fara rijistar maniyyata ta yanar-gizo
Ma'aikatar da ke kula da harkokin addinin musulunci da wuraren tsarki a kasar Jordan ta fara rijistar farko ga masu son zuwa aikin Hajjin...
Saudiyya ta saka ranar da za a biya kashi na 2 na kuɗin Hajjin...
Ranar lahadi 29 ga watan Janairu ne wa'adin biyan kashi na biyu na kudurorin gida na aikin hajjin bana mai zuwa, daidai da 7...
Hukumar Alhazai ta Katsina na kiran alhazan 2022 da su karɓi rarar kuɗinsu
Hukumar jin daɗin Alhazai ta Jihar Katsina ta ce ta na ci gaba da sauraren wasu maniyyatan aikin Hajji na 2020 da 2021 da...
CIKIN DUNIYA
President Sheikh Sudais reviews proposal to afforest the courtyards of Masjid Al Haram ...
His Excellency the General President for the Affairs of the Grand Mosque and the Prophet's Mosque, Sheikh Prof. Dr. Abdul-Rahman bin Abdulaziz Al-Sudais was...
Egyptian Parliament approves draft law for Umrah portal
The House of Representatives’ tourism and civil aviation committee, headed by MP Nora Ali, approved the draft law submitted by the government regarding the...
Jordan issues new rules for pilgrims and Umrah travel
New rules for Muslim pilgrims have been issued. The new rules allow only those aged between 18 and 50 to perform Hajj, the greater...
Rukunin farko na alhazan Ummara 75 a Nijeriya ya tashi zuwa Saudiya
Rukunin farko na alhazan Ummara a Nijeriya waɗanda za su yi ibadar Ummara tun bayan da aka dakatar da ibadar sakamakon annobar korona, ya...
Saudi za ta janye dakatarwar da ta yiwa harkar sufuri ran 31 ga wata
Za ta buɗe dukkanin jigilar jiragen na ƙasashen waje
Saudi Arebiya ta amince da ɗage duk wani takunkumi na harkar sufuri da ta saka na...
FASAHA
Muƙaddashin minista ya gana da gwamnan Makkah kan shirye-shiryen Hajjin 2021
Gwamnan Makkah, Mai-martaba Yarima Badr bin Sultan ya gana da Muƙaddashin Ministan Hajji da Ummara a kan shirye-shiryen Hajjin bana.
IHR ta yi kira da...
Saudi Arebiya ta buɗe masallatai 44 bayan an musu feshin magani
Ma'aikatar Harkokin Addini ta Saudi Arebiya ta buɗe masallatai 44 da ta rufe sakamakon ƙaruwar annobar COVID-19 a ƙasar.
An buɗe masallatan ne bayan an...
Shugaban Mahajjata na Sakkwato ya bukaci jami’in rajistar da ya himmatu
IHR
Shugaban Hukumar Jin Dadin Alhazai na Sakkwato, Alh, Mukhtari Bello Maigona ya bukaci jami’an rajistar alhazai a jihar su ci gaba da jajircewa wajen...
Hajjin 2021 zai zamto mafi tsada a Pakistan- Minista
Ministan kula da Harkokin Addini da Samar da Haɗin kai tsakanin Mabiya Aadinai a Pakistan, Pir Noor Ul Haq Qadri ya bayyana cewa Hajjin...
NA MUSAMMAN: Saudiya ta fara buga bizar Ummara ga ƴan Nijeriya
Hukumar Hajji ta Saudi Arebiya ta amince da ta fara buga buza ga alhazan Nijeriya da za su yi Ummara .
Wannan amincewar ta kuma...