NAHCON ta rattaba hannu kan yarjejeniya da masu dawainiya na iikin hajji na Saudiyya don Mahajjata na kasashen Afirka wadanda ba larabawa ba
Shugaban NAHCON, Alhaji Zikrullah Kunle Hassan ya sanya hannu kan yarjejeniyar aikin hajji ta shekarar 2020 tare da kafa Mahajjata na kasashen Afirka da ba Larabawa ba a Makka.
Sa hannu kan wannan yarjejeniya wani bangare ne na kwantaragin aikin hajji a gabanin masu samar da aikin hajji na Saudiyya da kuma kasashen da ke halartar aikin hajj