Hukumar Kula da Aikin Hajji ta Yobe, Shugaban Hukumar Shige da Fice sun gana a kan fasfo

0
5


Daga Mustapha Adamu
Shugaban Hukumar Kula da Alhazai ta Jihar Yobe, Alhaji Bukar Kime da mukarraban sa sun kaiwa Shugaban Hukumar Shige da Fice na yankin Yobe ziyara ta musamman a ofishin sa da ke Damaturu. 
Ziyarar ta zo ne bayan da Kungiyar Masu Bada Rahotanni Kan Aikin Hajji mai zaman kan ta (INDEPENDENT HAJJ REPORTERS) ta yi korafin karancin fasfo din da a ke yi ta yanar gizo-gizo ga maniyyata Aikin Hajjin 2020.
Shugaban hukumar, wan da ya jagoranci tawogar ma’aikatan sa ya bayyana cewa “mun tattauna a kan batutuwan da su ka shafi Aikin Hajjin 2020 da kuma fasfon yanar gizo-gizo, da dai sauran batutuwa

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here