Yanzu-yanzu: Mutane 6 da su ka kamu da coronavirus a Saudiyya sun warke

0
208

Kasar Saudiyya ta sanar da cewa wasu karin mutum uku da su ka kamu da COVID-19, wacce a ka fi sani da coronavirus sun warke, ya zama kenan yawan wadan da su ka warke da ga cutar ya kai mutum shida. 
Sai dai kuma, mutane dari da shabiyu ne su ke karbar magani a cikin mutane dari da sha takwas da su ka kamu da cutar.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here