Yanzu-yanzu: Saudiyya ta tsawaita dakatar da Umara zuwa 14 ga Afrilu 2020

0
231

Saudi Arebiya ta ce za ta ci gaba da dakatar da Umara har sai a kalla 20 ga watan Sha’aban 1441, daidai da 14 ga watan Afrilu. 
An wallafa wannan sabon bayanin ne a shafin Haramain na kafar sadarwar Facebook yau da safe. 
Wasu rahotanni sun bayyana cewa a yiwuwar dakatarawar ta wuce har ranar 14 ga Afrilun.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here