Ka san dakin yada shirye-shirye na Masallacin Annabi

0
224

Dakin yada shirye-shirye na gidan telebijin din Prophet Sunnah Channel a Madina na amfani da fasahar zamani wajen bada bayanan cikakken yanayin da Masallacin Annabi yake ciki zuwa ga duk sassan duniya ta hanyar kafar yada bayanai kai tsaye ta amfani da lokutan duniya. 
Na’urar ta kunshi na’urorin daukar hoto gangariya guda 30 da a ka rarraba su a lungu da sako na masallacin, sannan kuma akwai ma’aikata 29 da suka hada da ma’aikatan lantarki, darektoci da masu daukar hoto, wadan da dukkannin su kwararru ne a harkar sadarwa.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here