DA DUMI-DUMI: Ma’ikatar Kula da Harkokin Cikin Gida ta Saudi Arebiya ta sanar da hukuncin shekaru 5 a birsina da kuma cin tarar Riyal miliyan daya ga duk wanda a ka samu da laifin yada jita-jita ko kuma labaran karya a kan coronavirus.

0
243

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here