YANZU-YANZU: Za a iya janye dakatar da Umrah ran 17 ga Yuni, na Hajjin 2020 ma na nan tafe

0
7Daga Mustapha Adamu
Da yiwuwar Masarautar Saudi Arebiya ta janye dakatarwar da ta yi wa Umrah idan zangon Umrah din na wannan shekarar ya kare ranar 15 ga watan Shawwal, 1441, daidai da 17 ga Yuni, 2020.
Wata sanarwa da almansak, wani fanni ne na Hajji da Umrah na Saudiya, wanda ta wallafa a shafin facebook na Haramain yau da safe, ta ce nan ba da dadewa ba hukumomin da abin ya shafa za su saki bayani a kan abin da ya shafi Hajjin 1441

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here