DA DUMI-DUMI: Malaysia ta soke zuwa Hajjin 2020, sai zuwa na baɗi

0
6

Ministan Malaysia a ofishin Fira Minista mai Kula da Harkokin Addinai, Zulkifli Mohamad Al-Bakri a yau (Alhamis) ya sanar da soke zuwa Aikin Hajjin 2020, daidai da 1441 hijriyya.
An wallafa wannan sanarwar ne a shafin twitter na Haramain a yau.
Karanta sanarwar da ka ƙasa:
SANARWA A KAN HAJJI GA MANIYYATAN MALAYSIA
Ministan Malaysia a ofishin Fira Minista mai Kula da Harkokin Addinai, Zulkifli Mohamad Al-Bakri a yau (Alhamis) ya sanar da soke zuwa Aikin Hajjin 2020, daidai da 1441 hijriyya ga ƴan Malaysia da su ka ɗaura niyyar zuwa ibadar da a ke yin ta duk shekar

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here