DA ƊUMI-ƊUMI: Saudiya ta janye dokar hana shige da fice a gaba ɗayar ƙasar

0
535


Bayan kusan watanni uku da ta saka dokar hana shige da fice domin daƙile yaɗuwar cutar COVID-19 a gaba ɗaya ƙasar, Saudi Arebiya ta janye dokar.
IHR Hausa ta rawaito cewa janye dokar zai fara aiki ne daga ranar Lahadi, 21 ga watan Yuni

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here