Hukumar Kula da Aikin Hajji da Umara ta Saudi Arebiya ya bayyana cewa za a yi Hajjjn 2020 a shekarar nan da mu ke ciki.
A wata sanarwa da hukumar ta fitar da yammacin nan ta ce gwamnatin Saudiya ta yanke shawarar yin Hajjin bana amma ga ƴan ƙasashe daban-daban waɗanda su ke zaune a ƙasar.