DA ƊUMI-ƊUMI: Alhazan bana sun shiga killacewa ta kwana 7 a gidajen su

0
330

A yau ne Alhazan da za su yi Aikin Hajjin bana suka shiga killacewa ta kwanaki bakwai inda za su gama ranar 3 ga watan Dhul Hijja.
Daga nan kuma Alhazan za su wuce zuwa Makka inda za su kuma killace kan su na tsawon ƙarin kwanaki huɗu har zuwa takwas ga Dul Hijja inda daga nan ne za su fara yin Hajjin Ifradi, su ɗaura harami daga Qarn Al-Manazil a garin Taif.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here