Hajjin 2020: An yiwa Alhazai rigakafi, an basu harami 2, dardumar sallah da sauran su

0
230

Ma’aikatar Kula da Hajji da Umara ta Saudi Arebiya ta yiwa Maniyyata rigakafin mashashshara ta shekara-shekara.
Haka kuma ma’aikatar ta aikewa maniyyatan fakiti maj ɗauke da jakankuna guda 3 da suke ɗauke da harami, kayayyakin gyaran jiki, sinadaran tsaftacewa, jakar tsakuwoyi, dardumar sallah, rumfa, duwatsu, takalma da cajar waya.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here