Rahotanni daga ƙadar Saudi Arebiya sun bayyana cewa za a fassara huɗubar Arfa ta Hajjin bana a yarika 10.
IHRHausa ta binciko cewa yaren Hausa na ɗaya daga cikin yarika 10 da za a fassara huɗubar da su.
Sauran yarikan sun haɗa da ingilishi, Malay, Urdu da Persian.
Sauran sun haɗa da Faransanci, Chinese Turkiya, Rasha 9 da kuma Bengal.