Labarin aikin hajji Ran 9 ga watan Satumba za a fara rijistar Hajjin 2021 By Admin - July 24, 2020 0 294 Share Facebook Twitter Google+ Pinterest WhatsApp Shugaban Hukumar Hajji ta ƙasa (NAHCON), Barr Zikrullah Kunle Hassan ya bayyana cewa ranar 9 ga watan Satumba za a fara shirye-shiryen Hajjin 2021. Ya bayyana hakan ne a yayin ganawa da manema labarai a sherkwatar hukumar mai suna Hajj House a Abuja