YANZU-YANZU: An naɗa sabon Shugaban hukumar Kula da Alhazai ta Jihar Taraba

0
398

 

Gwamnan Taraba, Arc. Darius Dickson Ishaku ya tabbatar da naɗin Alhaji Umar Ahmed Chiroma a matsayin sabon Shugaban Hukumar Kula da Jin Daɗin Alhazai ta Jihar Taraba.

 

 

Wata sanarwa mai ɗauke da sa hannun kakakin hukumar ta bayyana cewa “an yi naɗin ne ranar Laraba, inda tace Gwamna Ishaku ya naɗa Chiroma ɗin a matsayin shugaba na 9 a hukumar.

 

 

“Zai maye gurbin Alhaji Umar Adamu Leme, wanda wa’din sa ya ƙare a wayan da muke ciki

 

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here