Hajjin 2020: Ba a samu wanda ya kamu da COVID-19 ba a ranar Arfa

0
7
Bayan an yi gwajin cutar COVID-19 na kan me uwa da wabi a kan alhazan bana, ba a samu ko mutum ɗaya da yake ɗauke da cutar ba.
Dakta Muhammad Al-Abd Al-Aali, wanda shine kakakin Hukumar Kafiya ta Saudi Atebiya ne ya bayyana haka a ranar Alhamis.
Ya ce an cimma wannan nasara ne sakamakon samar da matakan kariya daga coronavirus na musamman, inda jami’an lafiya ke bin alhazai duk in da za su je, za kum su ci gaba da ayyukan su a sauran kwanakin aikin Hajji.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here