A ranar 1 ga watan Muharram, 1442 ne za a dawo da shimfiɗun dake Masallacin Annabi, amma abisa wasu matakai.
Za a shimfiɗa dardumai 7000 a harabar masallacin.
Sannan mutane uku kacal a ka yarda da su zauna a darduma ɗaya kuma sai an samu tazarar a ƙalla santi mita 180 tsakanin kowannen su