Saudiya ta taya Nijeriya murnar cika shekaru 60 da samun ƴancin kai

0
9

 

 

Ofishin Jakadancin na Masarautar Saudi Arebiya ya taya Nijeriya murnar cika shekaru 60 da samun ƴancin kai.

 

A wani gajeren saƙo da aka wallafa a shafin Saudi Arebiya na twitter, ƙasar ta taya gwamnati da ɗaukacin al’ummar Nijeriya a kan bikin cika shekaru 60 da samun ƴancin kai.

 

Saƙon ya ce, “Ofishin jakadanci na masarautar Saudi Arebiya na taya ɗumbin al’umma da gwamnatin Nijeriya murnar cika shekaru 60 da samun ƴancin kai.

 

“Muna yiwa Nijeriya fatan samun ƙaruwar arziƙi da cigaba

 

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here