Babban Ofishin Kula da Harkokin Masallatan Harami Biyu ya amince da bawa Alhazan Ummara damar kai ziyara kabarin Annabi Muhammadu (SAW) nan da makonni biyu, wato 1 ga watan Rabi’ul Awwal, 1442 AH.
Amma kuma sai alhazan sun tanadi guraben zuwa ziyarar ta manhajar
Etamarna dake kan wayar salula, inda za a bar kashi 75 mafi yawa su halarci wajen tare da matakan kariya daga yaɗuwar cutuka.