Duniya DA ƊUMI-ƊUMI: Jami’in NAHCON a shiyyar Ilori aya rasu By Admin - October 17, 2020 0 472 Share Facebook Twitter Google+ Pinterest WhatsApp Jami’in NAHCON a shiyyar Ilori, Alhassan Muhammad ya rasu. Muhammad ya riga mu gidan gaskiya ne a yau, a asibitin sojoji 44 da ke Jihar Kaduna. Ya rasu ne bayan gajeriyar rashin lafiya. Sauran bayani na nan tafe…