LABRAI: An fara zango na biyu na dawowar Ummara

0
292

 

Ƙarfe 12 daidai na dare a ka fara zango na biyu na dawowar Ummara daki-daki, inda a ka samu ƙarin yawan alhazan Ummar daga 6,000 zuwa 15,000 a rana.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here