An ƙaddamar da ƙungiyar haɗin gwiwa don yiwa aikin hajji hidima a Adamawa

0
324

 

 

 

An ƙaddamar da ƙungiyar haɗin gwiwa don yiwa aiki hajji hidima a Jihar Adamawa.

 

 

Shugabanni a ƙungiyar sun bayyana cewa maƙasudin kafata shine domin su bada tasu gudunmawar wajen tabbatar da ayyukan alheri da a ke yi domin kawo sauyi mai kyau a hada-hadar aikin hajji a Jihar Adamawa.

 

 

Ƴan ƙungiyar sun fito ne daga jihohi 21 na jihar da manufa guda ɗaya ta bada gudunmawa a wajen cigaban hajji

 

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here