YANZU-YANZU: Rukunin farko na alhazai ƴan ƙasashen waje ya sauka a Madina

0
432

 

 

Birnin Madina ya karɓi rukunin farko na alhazan Ummara waɗanda kai tsaye suka wuce birnin bayan annobar COVID-19.

 

Alhazan, su 136 sun taho ne daga Indonesiya inda suka sauka a filin tashi da saukar jiragen sama na Yarima Mohammad bin Abdulaziz.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here