Shugaban Hukumar Alhazai ta Jihar Ondo ya rasu

0
1046
Ondo Chiaman's Death

Shugaban Hukumar Alhazai Musulmai ta Jihar Ondo, Alhaji Khaleel Fawehinmi ya rasu.

An rawaito cewa marigayin ya rasu ne a Ƙasar Amurka bayan gajeriyar rashin lafiya.

Jaridar yaranr gizo mai suna PrecisionNG ce ta saki labarin ta kafar yaɗa labarai ta Hajj Reporters.

Muna roƙon Allah da Ya jiƙansa ya yafe masa kura-kuransa.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here