Saudiya ta sake ɗage dakatarwar sufurin jiragen sama, ta buɗe iyakokin ta

0
800

 

A ranar Asabar ne dai, ƙarfe 11 na safe Saudi Arebiya ta ɗage dakatarwar da ta yi ta sufurin jiragen sama zuwa ƙasashen waje da kuma kan iyakokin ta na ƙasa da na ruwa.

Tun da fari dai ƙasar ta rufe harkokin sufurin ne da kuma kan iyakokin ta na tsawon makonni biyuda suka gabata.

Saudiyan ta ɗauki matakin ne bayan da a ka samu rahoton ɓulkar sabon nau’in cutar korona a yankin Birtaniya da nahiyar Turai.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here