Hajj Da Umrah YANZU-YANZU: Rukunin farko na alhazan ummarar Nijar sun tafi Saudiya By Admin - February 23, 2021 0 319 Share Facebook Twitter Google+ Pinterest WhatsApp Tuni rukunin farko na alhazan Ummara ƴan Jamhuriyar Nijar suka tashi daga filin jirgin sama na Dori Hammani International Airport, Niamey. Bayan an tantance su alhazan waɗanda yawan su ya kai 10, sai suka tashi zuwa Saudiya a jirgin Egypt.