DA ƊUMI-ƊUMI: Sarki Salman ya naɗa sabon Ministan Hajji da Ummara

0
3

Hadimin Masallatan Harami Guda Biyu, Sarki Salman ya naɗa Dr. Essam bin Saad bin Saeed a matsayin sabon Ministan Harkokin Hajji da Ummara na Saudi Arebiya.

Shafin Haramain Sharifain ya rawaito cewa sabon ministan zai fara aiki da gaggawa.

Wannan naɗin ya sauke Dr Saleh bin Tahir Benten daga aikin sa.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here