Ummara: Ƙarin wasu ƴan Nijeriyan sun tashi zuwa Saudiyya

0
4

A yau ne wani rukunin na alhazan Ummara ya tashi zuwa Saudi Arebiya daga filin jirgin sama na Murtala Muhammad da ke a Jihar Legas domin yin Ummara.

Alhazan sun tafi ne ta kamfanonin Portfolio Travels, Zaatim Travels, Alyusuff International da Alatiq Travels.

Alhazan za su dawo gida Nijeriya a ranar 12 ga watan Afrilu.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here