Hajjin 2022: India ta fara rijistar maniyyata, ta taƙaice shekarun mahajjata zuwa 65

0
484

Kwamitin Hajji na Indiya ya fara rijistar maniyyata na Hajjin 2022.

Kwamitin ya shimfiɗa sharuɗɗa kamar haka:

Za a yi rijistar ne ta yanar gizo ta amfani da adreshin hajjcommitee.gov.in.

Dole sai ɗan shekara 65 zuwa ƙasa ne zai yi rijistar.

Dole maniyyaci sai dai ya shirya zaman kwanaki 36 zuwa 42 a Saudi Arebiya.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here