Ummara: Alhazan Nijeriya 10 sun sauka a Jeddah

0
71

Wasu ƙarin alhazan ummar 10 daga Nijeriya sun sauka a filin jirgin sama na Jeddah da ke Saudi Arebiya.

Tuni alhazan su ka wuce zuwa Madina domin fara gudanar da ibadar ta Ummara.

Alhazan dai sun tafi Saudiya ne ta kamfanin sufuri na SHURAKA’A ALKHAIR TRAVEL.

Mahukuntan kamfanin sun baiyana cewa alhazan sun sauka lafiya kuma an tanadi duk wasu hidimomi da su ka kamata a yiwa alhazai.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here