YANZU-YANZU: Saudiya ta dawo da dawo da matakin bada tazara a Haramin Maka da Madina

0
613

Masarautar Saudi Arebiya ta dawo da matakin bada tazara tsakanin masallata a masallatan Harami Guda biyu.

Kamar yadda umarnin da ga ma’aikatar cikin gida ya nuna, matakin zai fara aiki da ga Alhamis, 26 ga watan Jimada ula, 1443.

Maikatar ta ce an ɗauki matakin ne domin ƙaruwar masu kamuwa da korona.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here