YANZU-YANZU: Saudiya ta fara shirye-shiryen Hajjin bana

0
419
NIGERIA PILGRIMS MINA GOOD

Ma’aikatar Hajji da Ummara ta Saudi Arebiya ta fara shirye-shiryen Hajjin 2022, kamar yadda jaridar Hajj Reporters ta jiyo da ga majiya tabbatacciya.

A wani babban mataki na tabbatar da yin aikin Hajjin na bana, ma’aikatar ta umarci kamfonin hidimar alhazai da su fara tsare-tsare na kafin Hajjin.

Umarnin na kunshe ne a wasu takardun sanarwa biyu daban-daban, wanda Hajj Reporters ta samu kuma wasu majiyoyi a Saudiya su ka tabbatar da sahihancin su.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here