Ministan Hajji na Saudiya ya gana da shugabannin hukumomin Hajji da Ummara na ƙasashen waje

0
439

Ministan Hajji da Ummara na Saudi Arebiya na ci gaba da ganawa da Shugabannin hukumomin Hajji da Ummara na ƙasashen waje.

A ganawar, an tattauna a kan batutuwa da dama kan yadda za a ƙara bunƙasa aiyuka ga baƙin Allah.

Hakazalika Ministan zai ci gaba da ganawa da shugabannin hukumomin har zuwa nan da 23 ga watan Maris.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here