DA ƊAUMI-ƊAUMI: Saudiya ta baiwa Nijeriya kujerun Hajji 43,000

0
742

Ma’aikatar Kula da ayyukan Hajji da Umara ta Saudia Arebiya ta baiwa Nijeriya adadin kujeru dubu arba’in da uku domin gudanar da aikin Hajin bana

Babban Sakataren Hukumar Jin daɗi da Walwalar Alhazai ta Jihar Kano, Alhaji Muhammad Abba Danbatta ne ya sanar da hakan a wani taron manema labarai a ofishinsa a yau Laraba.

Ya kara da cewa nan da karshen mako hukumar kula da aikin Haji ta Najeriya za ta sanar da adadin kujerun da za ta baiwa Jihohi.

Sai dai kuma har yanzu Hajj Reporters Hausa ba ta tabbatar da wannan labarin ba.

Ƙarin bayani na nan tafe…
[3:46 am, 20/04/2022] IBRAHIM MUHAMMED:

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here