An buɗe wa Firaministan Pakistan Ka’aba

0
357

An buɗe wa sabon Firaministan Pakistan Shehbaz Sharif kofar Ka’aba a lokacin da yake gudanar da Umrah a Makkah a yau Asabar.

Shafin Haramain Sharifain ya wallafa hotunan Firaministan a Twitter lokacin da yake Ibadah.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here