Hajjin 2022: Alhazan India za su sayi jakankuna da kuɗin su

0
215

Kwamitin Shirin aikin Hajji na ƙasar India ya sanar da Maniyyata ƙasar cewa gwamnatin ƙasar ba za ta iya ba su jakankunan zuba kaya ba, sakamakon hidimomi da su ka yi yawa.

Sai dai kuma kwa irin yace iya alhazan ya kin Ladakh ne, da wasu yankuna ƙasar ba za su samu jakankunan na kyauta daga ƙasar ba.

Kwamitin ya yi bayanin cewa maniyyatan za su sayi jakankunan ne guda biyu-biyu masu tsayin inci 56, faɗi inci 28 tudu kuma inci 18.

Kwamitin ya ƙara da cewa rashin bin waɗannan ƙa’idoji zai iya haifar da matsala a shirin ƙasar na yin aikin Hajji mai cike da nasara.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here