Hajj Da Umrah Daga yau ba shiga Makka ba tare da shaidar izini ta Hajji ko Ummara ba By Admin - May 26, 2022 0 358 Share Facebook Twitter Google+ Pinterest WhatsApp Da ga yau, an haramta shiga birnin Makka ga mazauna Saudi Arebiya, sai dai waɗanda su ke da shaidar izinin aiki, Hajji ko kuma Ummara.