Hukumar Hajji ta Ƙasa, NAHCON ta sanar da tabbataccen farashin Hajjin bana.
Hukumar ta sanar da farashin kamar haka:
Yankin kudancin Nijeriya za su biya N2,496,815.29.
Yankin Arewa za su biya N2,449,607.89.
Sai kuma Maiduguri da Yola za su biya N2,408,197.89.
Ƙarin bayani na nan tafe…