YANZU-YANZU: Shugaban NAHCON ya ƙaddamar da tawogar manema labarai ta Hajjin bana

0
593

Shugaban Hukumar Hajji ta Ƙasa, NAHCON, Zikrullah Kunle Hassan ya ƙaddamar da tawogar manema labarai ta Hajjin bana.

Zikrullah ya ƙaddamar da tawogar ne a shelkwatar hukumar da ke Abuja a yau Talata.

Tawogar ta haɗa da wakilan gidajen radiyo, telebijin, jaridu da kuma jaridun yanar gizo na ƙasar nan