HAJJ AIRLIFTS: SANARWA! SANARWA!! SANARWA!!!

0
193

Hukumar jin dadin Alhazai ta jihar Kano karkashin Jagorancin Babban Sakataren Hukumar Amb Muhammad Abba Dambatta na sanar da Maniyyatan kananan hukumomin Rogo,Kano municipal, Nasarawa, Madobi,Tofa, Dawakin Tofa da kuma Makoda da su je Sansanin alhazan na jihar kano a yau Lahadi 3/7/2022, da misalin karfe shida na safe Domin Debesu Zuwa Kasa mai tsarki.

Sanarwa;
Hadiza Abbas Sanusi
PRO KSPWB.