YANZU-YANZU: An naɗa sabon Daraktan a Hukumar Alhazai ta Abuja

0
238

Hukumar Alhazai Musulmai ta Abuja ta samu sabon Babban Darakta, Abubakar Adamu Evuti.

Kafin wannan ƙarin matsayi, Evuti ya kasance Daraktan Ayyuka na hukumar.

Ya na riƙe da matakin karatu na digiri na biyu a fannin tarihi daga jami’ar Abuja.