Gwamnan Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal ya amince da kafa tawogar gwamnati ta mutum 17 zuwa aikin Hajjin bana.
Tawogar na karkashin shugabancin Babban Jojin Jihar, Muhammad Sa’idu Sifawa, wanda zai kasance a matsayin Amirul Hajj.
Mambobi tawogar sun hada da:
1- Justice Muhammad Sa’idu Sifawa ( Chief Judge) —-Head of Delegation
2-Alh. Shu’aibu Sodangi Achida (Grand Khadi)
3-Alh. Muhammad Jabbi Kilgori (Sa’in Kilgori)
4-Malam Yahaya Na Malam Boyi (Sarkin Malamai)
5-Sheikh Muhammad Isah Talatar Mafara
6-Prof Abubakar Abubakar Yagawal
7-Prof Sa’adiya Omar
8-Prof. Mansur Ibrahim Sokoto
9-Sheikh Bello Aliyu Yabo
10-Sheikh Abubakar Usman Mabera
11-Sheikh Amadu Umar Helele (Alkalin Malammai)
12-Sheikh Abubakar Jibril
13-Malam Auwal Romo
14-Malam Abdulkadir Jelani
15-Malam Sidi A. Sidi
16-Dr. Umar Altine Dandin Mahe
17-Shehu Muhammed Dange, wanda zai kasance a matsayin sakataren tawogar.