Wata mota dauke da maniyyatan jihar Benue a kan hanyar su ta zuwa Abuja ta yi haɗari a yau Juma’a.
Shugaban Hukumar Alhazai ta jihar, Mustafa Ibrahim ne ya shaidawa Hajj Reporters ta wayar tarihi.
Shugaban ya yi alkawarin bayar da karin bayani zuwa anjima.