Hajjin bana: Maniyyatan Ghana sun fara tashi zuwa Saudiyya a yau

0
213

A yau Laraba ne maniyyatan aikin Hajjin bana daga ƙasar Ghana su ka fara tashi zuwa Saudi Arebiya.

Hukumar Hajji ta ƙasar ce ta wallafa hotunan maniyyatan lokacin da su ke kokarin tashi zuwa kasa mai tsarki domin gudanar da aikin Hajjin bana.