24.5 C
Kaduna
Monday, July 15, 2024

Jordan issues new rules for pilgrims and Umrah travel  

    New rules for Muslim pilgrims have been issued. The new rules allow only those aged between 18 and 50 to perform Hajj, the greater...

Rukunin farko na alhazan Ummara 75 a Nijeriya ya tashi zuwa Saudiya

Rukunin farko na alhazan Ummara a Nijeriya waɗanda za su yi ibadar Ummara tun bayan da aka dakatar da ibadar sakamakon annobar korona, ya...

Saudi za ta janye dakatarwar da ta yiwa harkar sufuri ran 31 ga wata

Za ta buɗe dukkanin jigilar jiragen na ƙasashen waje Saudi Arebiya ta amince da ɗage duk wani takunkumi na harkar sufuri da ta saka na...

Hajjin 2021: NAHCON ta haɗa gwiwa da PTF don samar da matakan kariya korona

  Hukumar Hajji ta Ƙasa, NAHCON da kuma Kwamitin Shugaban Ƙasa na Yaƙi da Korona, PTF, da ma Hukumar Lafiya ta Ƙasa sun fara...

Ummara: Alhazai 3 sun rasu bayan da motar su ta yi karo da rakumi

    A ƙalla mutane uku ne aka rawaito cewa sun rasu bayan da motar bos mai ɗauke da alhazan Ummara 16 ƴan Ƙasar...

An ƙaddamar da shafin gudanar da Hajji ta internet da kati mai na’ura

      Ma'aikatar Harakokin Hajji da Ummara ta Saudi Arebiya ta ƙaddamar da sabon shafin gudanar da Hajji ta internet da kuma kati...

Ba a samu mai korona ba a cikin alhazai miliyan 5 da suka yi...

    Ministan Harkokin Hajji da Ummara na Saudi Arebiya, Dakta Mohammed Saleh Benten ya bayyana cewa alhazai miliyan biyar ne suka yi Ummara...

[Friday Sermon] Let’s Start Performing Qunut In All Our Prayers!

  By Imam Murtadha Gusau   In the name of Allah, the Most Merciful, the Grantor of Mercy   All praise is due to...

An dakatar da Ummara ga ƴan ƙasashen waje

      A ranar Litinin ne dai Saudi Arebiya ta sanar da dakatar da jigilar jirage zuwa ƙasashen waje na tsawon mako ɗaya....

Sanwo Olu zai ƙaddamar da Adashin Gata na Hajji a Legas

    Gwamnan Jihar Legas, Babajide Olusola Sanwo- Olu ya shirya tsaf domin ƙaddamar da shirin Adashin Gata na Hajji ga jihohin da ke...