Shugaban Mahajjata na Sakkwato ya bukaci jami’in rajistar da ya himmatu
IHR
Shugaban Hukumar Jin Dadin Alhazai na Sakkwato, Alh, Mukhtari Bello Maigona ya bukaci jami’an rajistar alhazai a jihar su ci gaba da jajircewa wajen...
Hajjin 2021 zai zamto mafi tsada a Pakistan- Minista
Ministan kula da Harkokin Addini da Samar da Haɗin kai tsakanin Mabiya Aadinai a Pakistan, Pir Noor Ul Haq Qadri ya bayyana cewa Hajjin...
NA MUSAMMAN: Saudiya ta fara buga bizar Ummara ga ƴan Nijeriya
Hukumar Hajji ta Saudi Arebiya ta amince da ta fara buga buza ga alhazan Nijeriya da za su yi Ummara .
Wannan amincewar ta kuma...
Hajjin 2021: Hukumar Hajji ta Katsina ta fara shirye-shirye
Hukumar kula da Jin Daɗi da Walwalar Alhazai ta Jihar Katsina ta ce ta kammala tsare-tsare na fara rijistar maniyyata na Hajjin 2021.
Shugaban hukumar,...
Nuna Halin Girma, Kyauta Da Karamci Irin Na Annabi Muhammad (SAW)!
Daga Imam Murtadha Gusau
Talata, 15/12/2020
Da Sunan Allah, Mai Rahama, Mai Jinkai
Assalamu Alaikum
Ya ku 'yan uwa masu daraja, ku sani, duk duniya ta shaida cewa...
Sansanin Alhazai: IHR tayi kira ga gwamnonin Naija Delta da su kwaikwayi Obaseki
Daga Mustapha Adamu
Independent Hajj Reporters, Ƙungiya mai zaman kan ta da ta ke kwai rahotanni kan Hajji da Ummara ta yabawa Gwamnan Jihar Edo,...
An killace yankin jikin Ka’aba na wucin gadi domin feshin magani
Yankin jikin Ka'aba, waje mafi tsarki a Musulunci ya kasance ba kowa tun safiyar Alhamis yayin da ma'aikatan lafiya su ke tsaftace harabar sakamakon...
Hajj 2020: Hukumar kula da walwalar alhazai ta Kano za ta fara horas da...
Daga Mustapha Adamu
Hukumar kula da jin dadi da walwalar alhazai ta Jihar Kano ta bayyana cewa za ta fara kashin farko na ilimantarwa da...
Saudiya ta fara shigar da sabbin kayayyaki a Masjid Al Haram
Kasar Saudiya ta fara shigar da sabbin kayan girke-girke
A wani bangare na aikin fadada Haram, Shugaban Babban Masallacin Juma'a na Holly ya ba da...