33.8 C
Kaduna
Sunday, January 26, 2025

Hajjin 2021: Hukumar Hajji ta Katsina ta fara shirye-shirye

Hukumar kula da Jin Daɗi da Walwalar Alhazai ta Jihar Katsina ta ce ta kammala tsare-tsare na fara rijistar maniyyata na Hajjin 2021. Shugaban hukumar,...

Muƙaddashin minista ya gana da gwamnan Makkah kan shirye-shiryen Hajjin 2021

Gwamnan Makkah, Mai-martaba Yarima Badr bin Sultan ya gana da Muƙaddashin Ministan Hajji da Ummara a kan shirye-shiryen Hajjin bana. IHR ta yi kira da...

Saudi Arebiya ta buɗe masallatai 44 bayan an musu feshin magani

Ma'aikatar Harkokin Addini ta Saudi Arebiya ta buɗe masallatai 44 da ta rufe sakamakon ƙaruwar annobar COVID-19 a ƙasar. An buɗe masallatan ne bayan an...

Hajjin 2021 zai zamto mafi tsada a Pakistan- Minista

Ministan kula da Harkokin Addini da Samar da Haɗin kai tsakanin Mabiya Aadinai a Pakistan, Pir Noor Ul Haq Qadri ya bayyana cewa Hajjin...
installations-of-new ceiling in the-Haram-complex around-Mataf

Saudiya ta fara shigar da sabbin kayayyaki a Masjid Al Haram

Kasar Saudiya ta fara shigar da sabbin kayan girke-girke A wani bangare na aikin fadada Haram, Shugaban Babban Masallacin Juma'a na Holly ya ba da...

Shugaban Mahajjata na Sakkwato ya bukaci jami’in rajistar da ya himmatu

IHR Shugaban Hukumar Jin Dadin Alhazai na Sakkwato, Alh, Mukhtari Bello Maigona ya bukaci jami’an rajistar alhazai a jihar su ci gaba da jajircewa wajen...

Sansanin Alhazai: IHR tayi kira ga gwamnonin Naija Delta da su kwaikwayi Obaseki

Daga Mustapha Adamu Independent Hajj Reporters, Ƙungiya mai zaman kan ta da ta ke kwai rahotanni kan Hajji da Ummara ta yabawa Gwamnan Jihar Edo,...
KANO FIRTS FLIGHT

Hajj 2020: Hukumar kula da walwalar alhazai ta Kano za ta fara horas da...

Daga Mustapha Adamu Hukumar kula da jin dadi da walwalar alhazai ta Jihar Kano ta bayyana cewa za ta fara kashin farko na ilimantarwa da...

Nuna Halin Girma, Kyauta Da Karamci Irin Na Annabi Muhammad (SAW)!

Daga Imam Murtadha Gusau Talata, 15/12/2020 Da Sunan Allah, Mai Rahama, Mai Jinkai Assalamu Alaikum Ya ku 'yan uwa masu daraja, ku sani, duk duniya ta shaida cewa...