Hajjin 2025: Hukumar alhazai ta Adamawa ta buƙaci maniyyata su fara ajiye Naira miliyan...
Shugaban Hukumar Jin dadin Alhazai ta jihar Adamawa, Malam Abubakar Salihu ya kira wani taron gaggawa da jami'an aikin hajji na kananan hukumomi a...
Hukumar alhazai ta jihar Kwara ta fara rijistar Hajjin 2025
Shugaban Hukumar Jin dadin Alhazai ta Jihar Kwara, Alhaji Abdulsalam Abdulkadir, ya sanar da cewa a ranar Laraba hukumar ta fara yin rijistar aikin...
IHR ta buƙaci hukumomin alhazai da su fara shirin Hajjin badi da wuri
Kungiya Mai Zaman Kanta Da ke Sa Ido da Kawo Rahotanni kan Hajji da Umrah, IHR, ta yi kira ga hukumomin alhazai na jihohi...
Hajjin 2024: Sai da mu ka cikawa ko wanne alhaji sama da Naira miliyan...
Shugaban hukumar alhazai na kasa, Jalal Arabi ya bayyana yadda hukumar ta kashe tallafin da gwamnatin Tinubu ta baiwa hukumar gabanin soma aikin Hajjin...
Hajjin 2024: Yadda muka samar da ƙarin tantuna 12,000 ga alhazan Najeriya a Mina...
Kamfanin Saudiyya, Ithraa Alkhair wanda ya yi wa alhazan Najeriya aiki a Mina yayin aikin Hajjin da ya gabata a Makka, ya bayyana cewa,...
Tinubu ya yi ta’zaiyyar rasuwar ɗan jarida, Kabiru Yusuf
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya aike da ta'zaiyyar rasuwar wani gogaggen ɗan jarida, Kabir Yusuf.
Marigayi Yusuf ya rasu a jiya Talata.
Kafin rasuwar sa,...
Mun ware N280bn don bunƙasa wa alhazan Najeriya tantuna a Mina – Kamfanin Saudiyya
Shugaban Kamfanin Ithraa Alkhair, Dr Ahmad Sindi, ya bayyana cewa, kamfaninsu ya ware kuɗi kusan Dalar Amurka miliyan 200 (kwatankwacin Naira biliyan 280)...
Yadda tawagar HAJJ REPORTERS ta kewaya madafin da ya sarrafa wa jihohin Najeriya 11...
A ranar Laraba tawagar HAJJ REPORTERS ta kewaya madafin Shuraka’a Alkhair kamfanin da ya yi aikin dafa wa wasu jihohin Najeriya 11 abinci yayin...
Samun tanti-tanti a kusa da wajen jifan shaiɗan zai ƙara kuɗin aikin Hajji, NAHCON...
Hukumar Alhazai ta Ƙasa, NAHCON, ta ce maniyyata za su biya maƙudan kuɗaɗe na aikin Hajji in dai suna son zama a tanti-tanti da...
Hajji 2024: Gwamna Raɗɗa ya bai wa alhazan Katsina Goron Sallah
Gwamnatin Jihar Katsina ƙarƙashin jagorancin Malam Dikko Umar Raɗɗa phD, ta kashe fiye da Riyal milyan ɗaya a matsayin goron sallah ga alhazan Jihar...