Allah Ya yi wa Sheikh Usman Saleh Rasuwa
Allah Ya yi wa fitaccen malamin nan na Kaduna, Sheikh Usman Saleh, rasuwa ran Juma'a.
Kafin rasuwarsa, marigayi Sheikh Usman Saleh ya kasance ɗaya...
Saudiya ta baiwa alhazan Ummara damar zama a ƙasar har tsawon watanni 3
Kafofin yaɗa labarai da dama daga Ƙasar Saudiyya sun rawaito cewa, ƙasar ta bai wa alhazan Ummarah damar zama ƙasar zuwa tsawon kwana...
NAHCON ta yabawa Ghana kan tallafin Hajji na shekara-shekara
Hukumar Hajji ta Ƙasa, NAHCON ta yabawa Ƙasar Ghana bisa yadda ta ɗore wajen tallafawa Musulmai marasa ƙarfi a ƙasar.
A ƴan shekarun nan, gwamnatin...
Saudiya, Nijeriya sun daƙile yunƙurin Hezbollah na safarar miyagun ƙwayoyi zuwa Saudi
Kakakin Ma'aikatar Harkokin Cikin Gida ta Saudi Arebiya, Kanal Talal Al-Shalhoub ya bayyana cewa yunƙurin na yaƙi ayyukan ma su safarar miyagun ƙwayoyi da...
Shugaban Hukumar Alhazai ta Jihar Ondo ya rasu
Shugaban Hukumar Alhazai Musulmai ta Jihar Ondo, Alhaji Khaleel Fawehinmi ya rasu.
An rawaito cewa marigayin ya rasu ne a Ƙasar Amurka bayan gajeriyar rashin...
Covid-19: NAHCON tabi umarnin Saudiyya na dakatar da Umrah na wucingadi
SADAUKARWA
Covid-19: NAHCON tabi umarnin Saudiyya na dakatar da Umrah na wucingadi
Hukumar kula da harkokin Hajji ta kasa (NAHCON) ta jawo hankalin maniyyata daga Najeriya...